Yar shekara 8 da ta wakilci jahar Edo a musabaqa izu 60, Gwamnan Gombe ya ba ta kyautar Miliyan daya (1,000,000)
Yar shekaru 8 ta wakilci Jahar Edo a matakin izu 60.
Wata yarinya yar shakaru 8 daga jahar Edo, ita ce nayi nasara lashe musabaqa a jahar Edo a matakin izu 60, wanda hakan ya bata damar zuwa musabaqa na kasa baki daya.
An gabatar da musabaqar ne a Jahar Gombe, wanda aka rufe yau.
Gwamnan Gombe Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo ya baiwa wannan yarinyar kyautar kudi Miliyan daya (1,000,000).
Ga kuma sakamakon musabaqar gaba daya.
.
*33rd*
*National Qur’anic*
*recitation competition*
*Closing ceremony*
*Gombe state*
*National Winners of the year*
*2018/2019*
*6th category*
*2 hizb male*
5- plateau
4- ondo
3- Edo
2- kwara
1- kaduna
*2 hizb female*
5-delta
4- nasaraw
3- imo
2- enugu
1- Edo
*5th category*
*10 hzb male*
5- Bachi
4- ktsina
3- Gombe
2- borno
1- delta
*10 hizb female*
5- borno
4- Abia
3- Fct Abuja
2- Gombe
1- Bauchi
*4th category*
*20 hzb male*
5- Fct Abuja
4- zamfara
3- borno
2- Jigawa
1- Katsina
*20 hizb female*
5- Borno
4- yobe
3- Kaduna
2- Jigawa
1- Adamawa
*3rd category*
*40 hzb male*
5- Abia
4- Edo
3- zamfara
2- kwara
1- Gombe
*40 hizb female*
5- Oyo
4- Kano
3-kaduna
2- zamfara
1- Bauchi
*2nd category*
*60 hzb male*
5- Jigawa
4- Fct Abuja
3- bachi
2- Kano
1- borno
*60 hizb female*
5- Fct Abuja
4- Gombe
3- Kano
2- Kaduna
1- Oyo
*1st category*
*60hzb + tafsir* female
5- Sokoto
4- borno
3- Kano
2- Aisha
1- Adamawa
*60 hizb + tafsir* male
5- sokoto
4- Edo
3- Kaduna
2- Niger
1- yobe. Gwarzon shekatlra
Habibu Muhammad shugaba
Sunday
05-01-2019