FYADEN HADIN GWUIWA (GANG RAPE)

FYADEN HADIN GWUIWA.  (GANG RAPE)

Bayan Sani Cewa “Akwai fyade da ake Kira Da Sunan (Date Rape), Akwai Wannan Wanda Na Ambata A Sama. 

Shi wannan Fyaden Yana Yiwuwa Ne Ko kuma Masu Aikatashi Na Amfani Da Damar Haduwa Waje Guda, Dan Aikata Shi din.

Ta yiwu Jinsin Da Za Aiwa (Mace/Namiji), ya aikata musu Wani Laifi Ne Koh kuma Su Wadan Za Su aikata Masa Din, Suna Jin Haushin Bisa Gawata Baiwa/Ni’ima/Fasaha Da Allah Yay Masa. Ana Alakanta Irin Wannan Fyaden Da Cewa “Idan Wani Ya Taimaka Da Kudi (finance) koh Da Basira (talent)  ko kuma Karfi (Ability) ko kuma Ya Bada wajen Da Za a aikata (Koda mutum Daya Ne ya Aikata) amma Ya Samu Tallafi daga waccan Rukunin Da aka Ambato, toh shima ana Kiransa da Fyaden Hadaka (Gang Rape).

Irin Wannan fyaden Yana Jawowa Wanda Akai Masa Ya Samu Cutar Dimuwa (Dispolar)  ko kuma ya Samu (Depression), ko kuma Ya samu cutar Saduwa (Sexual Transmission Diseases STD).

Hukumomi Na Daukar Wanda Suka taimaka Koh Wanda Suka Hadu Waje Guda Dan aikata Hakan Da Hukunchi Daya (A kasashen Da Suka Ci Gaba Harma Da Kasashen Da Suke Tasowa Developed & Under Developed countries).

Salim Sani Shehu. 
07-01-2018.

Leave a Reply

Your email address will not be published.