SPOUSAL RAPE/ADDICTION RAPE (FYADEN SHAKUYA).

SPOUSAL RAPE/ADDICTION RAPE
(FYADEN SHAKUYA).

Wannan Yana Cikin wadanda suka Fi Muni Domin Shi Yana Yiwuwa tsakanin ‘Yan Uwantaka,  Walau na Jini Koh kuma Ta Zamantakewa. 

Jinsin Mace ‘wacce Ta shaku Sosai Da Kawarta Koh kuma Ta shaku da Abokinta Har Ya kai ba abinda in Zata Tambaya Bai Mata Ba koh Batai mata bah Sabida Shakuwa,  hakan zai sa Jinsin Yin amfani Da damar Dan Biyan Bukatarsa’ {Duba Da Ganin Shi Din Kan Iya Kin Amincewa Ya Bata Shakuwarsa ga Wanda Suka Shakun}

Irin Wannan Yafi Kowanne Muni Da illa, shi Wanda Akayiwa da wanda Yayi Gani Yake yi ba Matsala Sabida Ganin Babu aibin A abun Shakuwa Ce Ta janyo. 

Shi kuma Na (Spousal), Shine Wanda ma’aurata A Tsakanin Su Ake Samun Kin Aminchewa Daga Wajen Jinsa Sakamakon Wata Lalura Da Mutum Yake Fama Da Ita, Ya Bukaci Samun Sauki Kan Yanayin Amma Jinsin Kan Kin Aminchewa. 

Dukda Dea Abun Ya Kan Kasance Irin Anda Sauran Rabe-Raben Fyaden, Amma Duk ya Bi Hukunchi Daya Da Kuma Aamun Cuta koh rauni daya. 

Salim Sani  Shehu
07-01-2018

Leave a Reply

Your email address will not be published.