FYADEN KANANUN YARA(CHILD RAPE

FYADEN KANANUN YARA(CHILD RAPE)

Yawancin Irin Wannan Fyaden ya fi Alakantuwa Da yara Masu  kananun Shekarun 1-14 koh 1-10 Wanda Ake cewa Masu Jigina (Dependency Age). 

Yana Faruwa Musammamn A Jinsin Maza Zuwa Mata Kuma Abu Ne Wanda Yake Da Alaka Da Aikata Abun Tun tale-tale (Addiction Perpetrator). Ma’ana: Yawancin Rukunin Irin Wannan fyaden yana Aukuwa Tsakanin Wanda Shekarun Su ya Data a tsakanin Jinsin Maza Zuwa Jinsin Mata Wanda Shekarunsu basu haurawa Na Zama mutum Bah. 

Akwai Yiwuwar Sabawa Da Abun Ne Ya Janyo Hakan Koh Kuma Tsananin Bukata Ce Ga Wanda Akai wa Ta janyo. 

Misali : yarinyar Allah Ya Halicce ta Da wasu sifofi wanfa za’a Alakanta Da Kyau,  Kuma Ba Tai Kai Lokacin Aure koh Auratayya Bah,  Hakan Zai Sa Fitar Da Kwadayin Mutum A Fili Dan Aikata hakan. Yawan Ci irin Wannan Kalar Fyaden yana Faruwa Ne a kasashen Afrika (Black Continent) Da Kasashen Asia.

A wanni Fannin Kuma, Shi irin Wannan Na Faruwa Ne a makarantu, Da Wajajen Haduwa Na Jinsin Mata Da Maza,  Kuma Ya Kasance wajen Ba Kebe Kowanne Gurbi Dan Jinsin Bah. 

A Irin Wannan Yanayin Wanda Akai Wa Na Samu Cutttuka Da dama Kamar:- Yayon Fitsari,  (STD)  d. S

Salim Sani Shehu
08-01-2018

Leave a Reply

Your email address will not be published.