RAHAF MUHAMMED ALQANUN, WADDA TAI RIDDA.

RAHAF MUHAMMED ALQANUN, WADDA TAI RIDDA. 
An haifi Rahaf A kasar Saudi Arabia,  a Garin Al’sulaimin.  A Shekarar 2000, a watan uku a ranar Shadaya Ga Watan.  (19yrs)
Ta taso cikin Kulawa Da jin Dadi,  wanda ake alakantawa Da rayuwar hutu ko morewa,  kasutuwar mahaifinta shine gwamna na wancan yankin.  Ta yi kokari yin karatun da yake Difilomasiya, A kasar Kuwait Sai Dea Iyayenta sunki inda suka sanyata a makarantar koyar harkar addini ta jidda.  
Rahaf ta fara samun sauyin yanayi bisa ga rayuwarta da kuma al’ardasu da koma koyarwa ta addinin islama Daga Wata kawarta wadda Suka Hadu a Shafin twitter, Mai Suna Sophie McNeill wadda ta ceceta Lokacin Da Take tsare a Bangkok. 
Rahaf Ta Fara samun matsalane da iyayenta ne bayan da sukafara kokarin shirin aurar da ita ga wani da yake yana da alaka da gwamnati,  saidai Ta bijire musu inda ta nuna misu bata so.  
Iyayen Rahaf sun fara Ganin canji a tare da ita sakamakon shigarta da kuma wasu daga cikin Halayenta,  hakan yasa suka fara tsareta da kuma kin bata kulawa da suke bata sakamakon ganin Canji a tattare Da Ita. Rahaf ta fara bayyanawa a shafinta na Twitter cewa Musulunchi Addini ne ya Tsanani da tsangwama sakamakon abinda iyenta suke mata. Iyayen nata sun kara mata Takunkumi tare da kin bata wasu abubuwan bukata da take bida sabida irin wancan Rubutun da takeyi sannan Sun mata barazanada kisa in har ta kara yin hakan.  
Rahaf Ta Samu labari daga wajen Mahaifiyarta Zasuje Kasar Australia yawon shakatawa,  hakan yasa tai wa Abokiyarta Sophie McNeill magana yadda zata sama mata bisar Zama A kasar Asylum, Na Tsawon shekara Guda.  
Lokacin Da suka Fita Dan Isa Kasar Australia, Sai Suka samu jirgi mai Sauka Da Tashi bisa Nau’in Fasinja (Transit), suka Sauka a Bangkok, Dan Jiran Tashin jirgin nasu zuwa Inda Zasu.  
Saukar su a Filin Tashi Da Saukar Jiragen Na Kasar Australia mai Suna Suvarnabhumi Airport, yasa ta sulale ta bar Ahlinta Sannan Ta nemi abokiyar dan Samun Jirgin zuwa Asylum, Amma Hakan Bai yiwuba sabida ta hadu dq wani balarabe dan Kasar saudia Ya karbi visar ta da sunan Sada ta Da jirgin da zai kaita asylum din.  Bayan iyayeta sun yunkura zasu Tashi sai suka ga basu ganta Ba, sai suka Dara tinanin ta Shiga Jirgi,  bayan Sun duba basu gantaba suka fara neman ta tare da cikiya. 
Ita tuni, da taga babu labarin balarabe, sai ta Isar da kanta ga hukumar Fiin Jirgin Samn Kasar Bangkok din Da kuma Jami’an Hukumomin Thai Kan Nema mata Mafaka A hukumar Kula Da Yan Gudun Hijira Ta Duniya (United Nations High Commissioner for Refugees), hakan yasa suka Tsareta Tareda bata mafaka a otel Din filin Tashi da saukan Jirage a Ranar 7-01-2018. A haka Ta samu zarafin yin magana da Kawarta Sannan Ta Isar da Sanarwartata Kan Ai Saving Dinta da Hash Tag Mai Dauke Da #SaveRahaf (wanda Shine Mafi yawa a January shekarar 2019 nan Damuke ciki). 
United Nations High Commissioner for Refugees, da kuma Human Rights Watch Asia, da Sauran Lauyoyi Sun Duba Batun ta Sai Suka Shiga Lamarin Tare da Nema Mata Mafaka A Asylum amma Sai ta Fara Zama a Canada Karkashen United Nations High Commission for Refugees Sannan zata Tafi Zuwa Asylum da Visarta wanda Hukumar Ta Sama mata tsawon shekara biyu da wata uku.  
Yanzu Dea Haka Tana Kasar Canada Karkashen Kulawarta da Kuma Mafakarta. 
Wannan Case din Iri daya ne dana Dina Ali Lasloom. 
Salim Sani Shehu 
14-01-2018

Leave a Reply

Your email address will not be published.