ATIKU DAN ABUBAKAR MAI ABUN MAMAKI.

ATIKU DAN ABUBAKAR MAI ABUN MAMAKI.

1..Kaine dan siyasar da ake wa sharri , yau kimani shekara kusan ashirin amma angagara kawo hujja.

2… Kaine daya tilo da kafi kowani dan siyasa amfanar da talakawan Yankinsa domin sunacin  moriyar arzikinka akullum, ta hanyar kafa masana’antu.

3…Kaine mai; atiku charity foundation,/ Kaine mai atiku first care/ kuma Kaine mai atiku women and youths empowerment.

4.. Kai-kafi kowa daukaka da karfin tattalin arziki daga yankinda ake tsananin adawa da ganin danyankin ya mulki Nigeria.

5… Kai-kafi kowani dansiyasa kyauta afadin Nigeria.

6…Kuma Kaine kake da mata hudu acikin jerin manyan ensiyasa musulmai aqasarnan.

7..Gashi Allah ya albarkaceka da yawan iyalai da ji koki.

8..Kuma kai dan siyasane sannan Dan kasuwa mafi karfin tattalin arziki aduk fadin Nigeria.

Shi yasa muke qira da babban murya
Da amara maka baya2019 ta hanyar a zabeka don kazamo mana shugaban kasarmu Nigeria.
Zafa Zalla .

Leave a Reply

Your email address will not be published.