Federal University Dutse INEC Adhoc staff training

INEC Adhoc staff training  FUD 
Na rubutu wannan sako ne saboda zabedake karatowa na 2019, ga daliban da suka bada sunayen da hanyar cike form da sukayi a University Campus ana buqatar suje kananan hukumominsu domin cike wannan form na training na kwana 3.
Wannan training za’a yi shine kamar haka:
Rana: 30th January , 2019 (wannan labara mai zuwa) 
Lokaci: 8:00 na safe
Wuri: ofishin INEC na kananan hukumomi
A lura:
1. Ana buqatar kowane dalibi yazo da ID CARD ko Admission letter
2. Sannan kuma ana daukan attendance (yana da muhimmanci sosai) 
3. Ga wadanda basu samu damar cike wannan form ba, zasu iya zuwa kananan hukumominsu domin halatar wannan training da za’a gabatar. 
Sa hannun
Haruna Hussain HALOGEN
Mai hulda da jama’a na daya,  SUG-FUD
28th January, 2019.

Leave a Reply

Your email address will not be published.