Kamfanin MTN ta maka Gwannatin Jahar Kogi a kotu.

Kamfanin Sadarwa Na MTN Ta Maka Gwannatin Jahar Kogi A Gaban Kudu
Kamfanin MTN ta kai gwamnatin Kogi kotu ne saboda kulle masu kayan aiki da hukumar haraji ta jihar Kogi tayi. Kuma ya jawo ma kamfanin MTN mugun asara.

Tobechukwu, Shi ne babban jami’in kamfanin ne ya bayyana, haka lokacin da ya magana da manema labarai a Birnin Lago. Tobechukwu yace kwamishinan shari’a na jihar da NCC duk suna cikin wadanda a ka kai kara.

MTN sun shigar da karar ne a babban kotun da ke babban jihar Kogi, A Birnin Lokoja. Kamfanin sun koka da cewa jami’an haraji sun kulle masu kayan aiki duk da su na da lasisin kasuwanci a jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.