SOSSA SSU INEC Adhoc staff Screening and Training

SOSSA SSU INEC ADHOC STAFF TRAINING 
Ana sanar da students wadanda suka cike form na INEC online zuwa 18th January, 2019 na wannan watan da suje kananan hukumomin da suka zaba lokacin gabatarda registration din. Gobe 31/1/2019 akwai screening, kada kowa yaki zuwa sannan kuma ranar juma’a akwai training bayan anyi screening din. 
Ana buqatar a taho da wadannan:
1. Acknowledgement slip wanda aka printing 
2. ID CARD na makaranta
Saurara
Wannan kawai da wadanda suka cike form online ne daga lokacinda aka fara cikewa zuwa 18th January 2019, sune kawai za’a yiwa screening gobe. Ayi kokarin zuwa. 
A taimaka a sanarwa yan uwa
Comrade NI Romo
President SOSSA-SSU

Leave a Reply

Your email address will not be published.