KADAN DAGA CIKIN KUSAKUREN AIKI DA ALAMOMIN FACEBOOK!
KADAN DAGA CIKIN KUSAKUREN AIKI DA ALAMOMIN FACEBOOK!
Da yawan mutane sukan tafka wannan kuskuren bisa JAHILCI ne !
Zakaga mutum ya posting wani al’amari daya shafi
Asara
Rasuwa
Gobara
Rashin lafiya
Hatsari
Ko wani al’amari na bakin ciki
Amma saikaga MUTANE suna danna alamin “LIKE” Akan wata bala’i data samu mutum !
Shi kuma alamin “LIKE” yana bayyana farin cikine da kuma kaunar al’amarin daya faru kaga wannan kuskurene babba cikin rashin sani !
Akwai wasu alamomi da ake amfani dasu wajen bayyana bakin ciki da sauransu a karkashin maudu’in FEELINGS / ACTIVITIES / STICKERS ! a Facebook account !
Ko kuwa kayi comment kawai na bayyana bakin cikinka ba tareda danna “LIKE” ba !
Da fatan Za’a kiyaye !!!