Ta faru ta kare, dan Buhari ya koma tafiyar Atiku Abubakar

Yusuf dan Baba Buhari yabar tafiyar Buhari ya dawo nasu Atiku/Obi

Muna godiya Yusuf da ka kasance a cikinmu.

Yusuf dan Buhari ya bar tafiyar mahaifinsa Baba Buhari, ya dawo tafiyasu Alhaji Atiku Abubakar da Obi tareda senate President wato Bukola saraki.

Yusuf yace mahaifinsa ba shine ke juya wannan mulki ba, kawai wasu daidaikun mutane ne ke juya mahaifinsa, yace ya kamata wadannan mutane su bar mahaifinshi ya huta domin ya gaji.

Yanzu Yusuf dan Baba Buhari ya zama cikakken dan Atikulated.

Leave a Reply

Your email address will not be published.