Jami’o’i guda goma da dalibai sukafi nema a shekarar 2018.

Jami’o’i guda goma da dalibai sukafi nema a shekarar 2018.

1. University of Ilorin, dalibai Dubu tamanin da shida da dari hudu da daya ne suka nemi admission a Jami’ar (86,401)

2. Ahmadu Bello University, Zaria. Dalibai Dubu Saba’in da hudu da dari shida da talatin da biyar ne suka nema (74,635)

3. University of Benin. Dubu Saba’in da dari uku da ashirin da biyu (70, 322)

4. University of Nigeria, Nsukka. Dubu sittin da shida da dari hudu da tamanin da shida (66,486)

5. University of lagos. Dubu Sittin da biyu da dari hudu da talatin da Shida (62,436)

6. Bayero University, Kano. Dubu Hamsin da shida da dari biyu da sittin da daya (56,261)

7. Obafemi Awolawo University, ile-ife. Dubu arbain da takwas da dari shida da arbain da shida (48,646)

8. Nnamdi Azikiwe University, awka. Dubu arbain da takwas da dari biyar da hamsin da hudu (48,554)

9. University of Ibadan. Dubu arbain da bakwai da dari biyar da arbain da hudu. (47,544)

10. University of Jos. Dubu Arbain da shida da tamanin da biyu (46,082)

Leave a Reply

Your email address will not be published.