Yadda zakayi seta Ads ya fara nunawa a site dinka cikin sauki

*MASU KORAFIN SUN SA CODE AMMA ADS BAYA SHOWING*
Wannan yana daga cikin koramin da mutane keyi, zakaji suna cewa Google Adsense sun approving site dinsu amma ads baya showing.
Daga cikin dalilan da yasa ads baya showing shine rashin seta earning tab daga kan blog
Kenan bayan google sun approving mutum zai shiga blog dinshi sannan yaje earning tab
Bayan ka shiga earning tab, zakaga sun rubuta maka sign up for Adsense, sai ka shiga.
Bayan ka shiga zai nuna maka cewa ka zabi Gmail da account din da kayi signing Adsense dashi, sai ka zaba.
Zai nuna maka wani tab, sai ka danna continue
Daga nan sai nuna maka wani tab, sai kayi setting da ya kamata sai ka saving.
kana gamawa Ads zai fara fitowa a shafinka.

#Arewagist.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.