[[Cigaba]] Manhajarmu (Application) Dinmu Yana Gab Da Zuwa InshaAllah

[[Cigaba]] sharfadi.com ta rawaito cewa: Manhajarmu (Application) Dinmu Yana Gab Da Zuwa InshaAllah

Da wannan sabon app din zaka iya samun dukkan wasu bayanai da muke wallafawa akan sa ba tare da sai ka shiga ta browser ko facebook ba.

Muna saka sabon abu zaka samu Notification kamar yadda kake gani idan anyi maka magana a facebook ko WhatsApp.

Apps din guda 3 ne.

Bayan na farko akwai wanda ya kunshi labaran makarantu akan admission, Jarrabawar SSCE, JAMB, Post UTME, da kuma Scharships, Recruitment d.s.

Akwai kuma Dakin Koyon Girki domin yan uwa mata wanda ya kunshi girke-girke kala sama da dari biyu…

Basheer Sharfadin Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published.