An fara saida form na Arewa Students Orientation Forum (ASOF)

*Arewa Students Orientation Forum.*

Motto: Be a Curious Person, So Never Stop Learning.

Kungiyar Asof, Tana Sanar Da, Dukkan Membobin Ta, Cewa Tafara Siyarda Form Na Shiga Kungiyar Asof, Wato Asof Official Member, ko Wanne Member idan Yana Buqatar Form Din Ze iya Siya, Kuma Za’a iya Aika Masa Duk inda Yake,

 Form Din Na Asof Yana Dauke Da I’d Card, Dakuma Ta Dan Karamin Littafi (Booklet)Me Dauke Da Bayanan Kungiyar Asof, Ga Duk Wanda, Yasiye Shi, Kuma Bayan Tantance Ka, Hakan Yana Nufin, Kazama Cikakken Member Na Kungiyar Asof a Yankin Da Kake, Duk Me Buqata Ya Tun-Tube Mu Kai Tsaye Zamu Aika Masa Duk inda Yake insha Allah!!!

Duk Mai buqatar Form Din Ya Tun-Tube Mu Kai Tsaye Ta Wannan Lambar 08038485677

Leave a Reply

Your email address will not be published.