Duba ka gani a Jihar ku Dalibai Dubu nawa ne sukayi Jarabawar Jamb a Shekarar 2018.
Duba ka gani a Jihar ku Dalibai Dubu nawa ne sukayi Jarabawar Jamb a Shekarar 2018.
Ni dai tamu Jihar dalibai Dubu goma Sha Biyar da dari uku da Arba’in da daya ne sukayi Jamb a Shekarar 2018. (15,341)
(0.93% Percent)
Sannan akwai jahohi kamar su
Gombe
Bauchi
Adamawa
Taraba
Borno
Yobe
Jigawa
Sokoto
Kebbi
Katsina
Zamfara
Minna
Nasarawa
Da sauransu
Wato dai dukkan jahohinda ke arewa muka kawo muku amma a cikin hoton nan.