Matan Wace Jiha ne da kuma mazan su, sukafi yin karatun boko a duk fadin Nigeria ?

Matan Wace Jiha ne da kuma mazan su, sukafi yin karatun boko a duk fadin Nigeria ?

“Abuja, Zamfara da Sokoto ne mata basayin Karatun boko da yawa.

Haka kuma, Imo, Oyo da delta ne mata sukafi yin karatun boko.

Kazalika, Kano da Osun da Oyo ne mazan su sukafi mazan kowace jiha yin Boko

haka kuma Abuja da Zamfara da Sokoto ne mazan su basayin Karatun boko da yawa.

Kalubalenku Manyan Arewa, Musamman na Yankunan ZAMFARA, SOKOTO, KEBBI da Sauran su.

By:- Comr. Rahinat (Esq.)

Leave a Reply

Your email address will not be published.