Musan tsangayoyinmu kashi na 01

Musan Tsangayoyin mu

Kashi Na 01

(13-01-2019)

A Jami’o’in mu dama Colleges na gida Nigeria munada Tsangayoyi wanda sun kasu kashi-Kashi, to akarkashin wadannan Tsangayoyin kuma akwai Departments suma sun kasu kashi-kashi.
Dan haka a dunkule, a Nigeria munada bangarori guda 9 gasu kamar haka:-

1- Law

2- Engineering

3- Medical Sciences

4- Sciences

5- Social Sciences

6- Agriculture

7- Art And Humanities

8- Administration

9- Education

Kamar yadda mukayi bayani lokacin sanar da fara wannan Programme din cewa zamu dauki kowanne daya bayan daya muyi cikakken bayani akai to yanzu zamu fara Insha’Allh.
Zamu fara ne da Faculty Of Law

Ku kasance tare da Arewa Students Orientation Forum a dandalita na WhatsApp akan lamba 08038485677

Leave a Reply

Your email address will not be published.