Polytechnics da Monotechnics guda goma da akafi nema a 1st Choice a Shekarar 2018.

Polytechnics da Monotechnics guda goma da akafi nema a 1st Choice a Shekarar 2018.

1. Yaba College Of Technology, Yaba
Dalibai dubu biyar da dari biyu da saba’in da biyar ne suka sanya ta a 1st Choice (5,275)

2. Federal Polytechnic, Ilaro.
Dalibai Dubu biyar da dari biyu da hamsin da takwas ne suka sa ta a 1st Choice (5,258)

3. Federal Polytechnic, Offa
Dalibai dubu hudu da dari hudu da hamsin da shida ne suka sa Makarantar a 1st Choice (4,456)

4. The Polytechnic, Ibadan
Dalibai Dubu hudu da Saba’in da biyar ne suka sanya ta a 1st Choice (4,075)

5. Federal Polytechnic, Ede
Dalibai Dubu hudu da Arba’in da bakwai ne suka nemeta a 1st Choice (4,047)

6. Kaduna Polytechnic, Kaduna.
Dalibai Dubu uku da dari tara da Ashirin da biyu ne suka sanya ta a 1st Choice (3,922)

7. Lagos State Poly, Ikorodu.
Dalibai Dubu Uku da Dari shida da Ashirin da tara ne suka sanya ta a 1st Choice (3,629)

8. Kwara State Polytechnic, Ilorin.
Dalibai Dubu uku da Arba’in da daya ne suka sanya ta a 1st Choice (3,041)

9. Federal Polytechnic, Oko.
Dalibai Dubu biyu da dari bakwai da tamanin da daya ne suka sanya ta a 1st Choice (2,781)

10. Federal Polytechnic, Nekede.
Dalibai Dubu biyu da dari biyar da Ashirin da tara ne suka nemi Makarantar a 1st Choice (2,529)

Leave a Reply

Your email address will not be published.