Kashi 80% cikin 100% na malaman jami’a ne suka amince da cigaba da yajin aiki.

Kashi 80% cikin 100% na malaman jami’a ne suka amince da cigaba da yajin aiki.

Shi shugaban ASUU yace mambobin shi sun jefa kuri’a ne na cigaba da yajin aiki saboda gwamnati har yanzu bata cika musu buqatunsu ba.

Hakan ya faru ne a zaman da akayi a Jahar Oyo wanda mamnobinta 200 suka amince da cigaban yajin aiki, mutane 50 kuma suka ce a janye yajin aikin. Kamar yadda jaridar Sahara Reporters ta rawaito.

Kungiyar ASUU yana buqatar  N50billion amma Federal Government ta basu N25billion ne kawai, cewar basuda N50billion da zasu bawa ASUU.

A meeting da ya gabata, Chris Ngige Minister na Labour and Employment yace “kawai zamu bada  rabi ne”. Mun bada abinda zamu iya badawa,  bamu da N50billion.

Leave a Reply

Your email address will not be published.