ANNOUNCEMENT TO ALL ATBU STUDENTS

ANNOUNCEMENT TO ALL ATBU STUDENTS

Following the suspension of ASUU strike today, the management has directed that, due to General elections coming up on February 16th and March 2nd, all students are to remain at home until the period is over. The management will soon issue out an announcement of a new date of resumption, please.

______________________________
Sanarwa ga dukkan daliban ATBU

Bayan janye yajin aiki da ASUU tayi jiya, makaranta ta bada umurni, saboda babban zabe dake zuwa ranar 16th February da kuma 2nd March cewa dukkan dalibai su zauna a gida har zai zabukan nan sun wuce.

Makaranta zata fidda sanarwar sabon rana da dawowa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.