[Ka nema yanzu] Ana sanar da jama’a cewa akwai vacancy na secretary amma ga mazaunan kano Nigeria kawai.

SANARWA SANARWA
Ana sanar da jama’a cewa akwai vacancy na secretary amma ga mazaunan kano Nigeria kawai.

Anason duk wanda zai nema ya kasan
1. Yanada ilimin computer
2. Yanada gaskiya
3. Yanada kwazon aiki
Sannan kasance bayida shaidar degree kuma ya kasance zai iya yin aiki da 8:00am na safe zuwa 5:00pm na yamma kowacce ranar aiki.

Duk mai buqata ya tura CV nashi zuwaga [email protected]

Koko ta WhatsApp a wannan layin 08093999243

Ayi kokari a tura kafin ran 23/02/2019.

Ka taimaka ka turawa dan uwanka domin ya samu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.