YAN WASU JAHOHI DA JAMI’AR BUK KANO TAFI BASU ADMISSION

A Kakar Karatu ta Shekara 2017 Bayero University, Kano ta dauki jimillar dalibai dubu tara da dari uku da Saba’in da tara (9,379), ga Daliban Jihohin da tafi dauka a Shekarar ta 2017:-

1. Kano State
Ta dauki dalibai yan Kano mutum dubu hudu da dari biyar da hamsin da uku (4,553) acikin 100% an basu 48.54 Percent

2. Kogi State
An baiwa dalibai ‘Yan jihar kogi admission mutum dari takwas da tamanin da biyar (895) wato 9.54 Percent kenan.

3. Kaduna State
An dauki Dalibai yan asalin Jihar Kaduna su dari hudu da tamanin da shida (486) wato 5.18Percent  kenan.

4. Jigawa
Inda su kuma dalibai yan asalin Jihar jigawa suka rabauta da samun gurbin karatu na mutum dari hudu da Saba’in da uku (473) wato 5.04 Percent kenan

Leave a Reply

Your email address will not be published.