Wulaƙancin Da Buhari Yayima ABUBAKAR GUMI Lokacin Mulkin Sa Na Soja.

Wulaƙancin Da Buhari Yayima ABUBAKAR GUMI Lokacin Mulkin Sa Na Soja.

Duk Dan izala da yake Nigeria ko Africa tayamma SHIEKH MAL. ABUBAKAR GUMI shine shuganshi nafarko kuma uba wanda yayiwa addinin muslunci hidima ga kadan gada cikin sakamakon da Buhari yasaka mashi dashi.

Buhari ne yadakatar da albashi MAL. ABUBAKAR GUMI.
Buhari ne yayiwa MAL. ABUBAKAR GUMI retired dole rana 22/4/1985.
Buhari ne ya’anshewa MAL. ABUBAKAR GUMI international passport ko Hajji baijeba ashekarar.
Buhari ne yadakatar da wa’azin izala har tsawo lokaci babu DA’AWAH.
Buhari yasa akayi  binkicen wulaqanci agidan MAL. ABUBAKAR GUMI har da rusa mashi gida.
Buhari ne  yasa aka kama malamai aka yanke masu hukuncin shekara 50 wasu 70 wasu 100 wasu 150 agidan yari don MAL. ABUBAKAR GUMI yayi magana yasa aka kamashi.

Duk dan izalar gaske yayi kishin abin da akaiwa MAL. ABUBAKAR GUMI.
Bama tare da duk wanda yaci mutuncin addini da Malamai irin MAL. ABUBAKAR GUMI.
Allah yasawa MAL. ABUBAKAR GUMI

Mi Zaku CE ???

Leave a Reply

Your email address will not be published.