[Yi sauri ka cike] Facebook sun fara daukan ma’aikata

Facebook sun fara daukan ma’aikata.

kamar yadda mutane suka sani, lokaci zuwa lokaci ma’aikatu suna daukan ma’aikata domin taimaka masu wajen gudanar da ayyukansu.

To yanzu haka ma facebook ta bada wannan damar ga duk masu sha’awar aiki dasu.

Akwai abubuwanda akeso ka cike bayan ka shiga site din nasu, domin shiga sai ka bude wannan link dake kasa.

https://web.facebook.com/careers/areas-of-work/communications/?teams%5B0%5D=Communications+%26+Public+Policy

Idan ka shiga kada manta ka zabi nahiyar ka, wato Africa, sannan ka cike abubuwanda ake buqata. Idan link din bai bude ba sai ka copy kasa a browser naka.

Bayan ka kammala cikewa zasu tura maka da sako ta Email dinka, saboda haka ayi gaggawan cikewa musamman mu yan Arewa.

Idan bazaka iya cikewa ba, ka nemi wani ya taya ka, ayi sauri a cike saboda kada su rufe.

A taimaka a sanarwa yan uwa musamman ya Arewa.

Daga
#Abu Abdirrahman Kaltungo
#CEO Arewagist.com.ng
[email protected]
12 February, 2019

Leave a Reply

Your email address will not be published.