GOMNATIN JAHAR TARABA TA KORI MIJINTA DAGA AIKI BAYAN TA MUTU A WAJEN TARON BUHARI A CIKIN GARIN JALINGO

GOMNATIN JAHAR TARABA TA KORI MIJINTA DAGA AIKI BAYAN TA MUTU A WAJEN TARON BUHARI A CIKIN GARIN JALINGO

LESS THAN A WEEK
1. His beloved wife died
2. His Appointment with the Taraba State Government Is Terminated (today).
13/02/2019.

A yau sati 1 kenan da zuwan shugaba Buhari jihar Taraba don yakin neman sake zabansa, a taron kamar yadda kowa ya sani wasu bayin Allah sun rasa ransu, kuma alhamdulillahi Ta’aziyyar tawagar shugaba Buhari ya iso har inda iyalan mamatan suke, tara da zuwa asibiti, gidan sarki, da gidan gwamnatin Taraba.

Amma da yake wannan azzalumar gwamnati ta Taraba bata nufin Wannan alumman da alkairi , sai gashi ta kori mijin wannan matar da ta rasa ranta daga aikin gwamnati.

Muna kira da babbar murya da cewa dole ta me dashi aikin shi don baiwa kowa daman aiki a gwamnatin Taraba ba arfarma bace hakkinmu ne.

Muna kira da faɗar shugaban kasa Muhammadu buhari da su sanya ido da bin kadun wannan bawan Allah.

Hassan Aliyu Lamido
13/02/2019

Leave a Reply

Your email address will not be published.