_SALLAR WALLAHA HANYACE TA SAMUN KARIYA TA MUSAMMAN_*

*_SALLAR WALLAHA HANYACE TA SAMUN KARIYA TA MUSAMMAN_*

Yana daga cikin falalar aiyuka alkhairi samun kusanci da soyayya zuwa ga Allah da kubuta daga sharri da samun kariya.

Daga cikin aiyuka alkhairi da bawa yake samun kariya daga sharri da janyo alkhairi akwai sallar WALLAHA.
Manzon Allah SAW yana cewa;
*(Lallai Allah mai girma da daukaka yana cewa;”Ya kai dan Adam,ka kiyayemin salloli raka’a hudu a farkon yini,zan kiyaye maka zuwa karshen yinika)*
@ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ 671 ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ

   Allah ne mafi Sani.

_Allah ya bamu ikon kiyayewa_

Leave a Reply

Your email address will not be published.