[[Ba Rabo da Gwani Ba]] Saboda Sauyawa SP. Majia Wurin Aiki Yasa Na Daina Rubutu akan Rundunar ‘Yan Sanda

[[Ba Rabo da Gwani Ba]] Saboda Sauyawa SP. Majia Wurin Aiki Yasa Na Daina Rubutu akan Rundunar ‘Yan Sanda
Ibrahim Rabi’u Kurna fitaccen Dan Social Media ne wa da ke taimakawa tsohon kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano SP. Magaji Musa Majia wajen sanar da irin nasarorin da rundunar ‘yan sanda  ke samu.
Sai dai tun bayan sauyin wurin aikin da aka yiwa SP. Majia Ibrahim Kurna yaja baya ba kamar yadda ya saba ba, inda a yau Asabar ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa shifa yayi adabo da yin rubuce-rubuce akan abinda ya shafi rundunar ‘yan sandan tare da bayyana dalilansa.
Ga dai abinda ya rubuta a wall dinsa na Facebook
https://www.facebook.com/100011611273236/posts/678722109191492/?app=fbl

Leave a Reply

Your email address will not be published.