[[KA CIKE YANZU]] ECOBANK SUNA NEMAN MA’AIKATA

Kamar yadda aka sani wasu bankuna suna neman ma’aikata a wannan sabuwar shekara.

Haka ma ECOBANK suma sun fidda wannan sanarwa na neman ma’aikata bada jikawa ba.

A tsarin su na ECOBANK,  suna so duk wanda yake buqatar kasance domin aiki dasu, ya tabbatar yana da wadannan abubuwa a hannu:
1. Yanada CGPA 2.2 and above
2. Ya kasance bai wuce shekaru 26years ba zuwa december na 2019
3. Ya kasance ya kammala bautar kasa wato NYSC.

za’a rufe neman wannan aiki ne a ran 4th March,  2019

Mai buqatar cike form sai ya shiga www.workforcegroup.com/ecobank

Kada a manta a sanar da yan uwa.

A taimaka a sharing

#Abu Abdirrahman Kaltungo
#CEO Arewagist.com.ng
[email protected]
19th February, 2019

Leave a Reply

Your email address will not be published.