[[Registration]] Shin kasan wani abu game da NBAIS??

Shin kasan wani abu game da NBAIS??

NBAIS na nufin National Board for Arabic and Islamic studies.

Yana daidai da NECO da WAEC amma shi na daliban arabic ne da kuma Islamic students.

Ana iya amfanin da wannan NBAIS wajen neman admission wato damar shiga makarantar gaba da sakandari wato higher institution kamar su
1. University
2. Polytechnic
3. Colleges of education
4. Monotechnic
5. Colleges of health sciences
6. Da sauran su.

Yanzu haka zaka iya yin regista na wannan jarabawar na June/July.

A duk wata center da aka amince da ita domin yin regista.

A sanarwa yan uwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.