[[JAMB 2019]] Abubuwa 19 da aka hana shiga rubuta JAMB dasu.

Domin ganin an gudanar da jarabawa mai inganci, JAMB ta haramta shiga dakin jarabawa da wadannan abubuwa.

 Saboda haka ake sanarda dalibai kada su taho da wadannan abubuwa wurin rubuta jarabawa.

Sabawa doka zai iya kaiga an hana dalibi rubuta jarabawar.

Gasu kamar haka.
1. Agogon hannu
2. Biro
3. Handset ko makamancin sa
4. Glass na ido na musamman
5. Calculator ko makamancin sa
6. USB, CD, FLASH ko makamancin sa
7. Littafi ko makamancin sa
8. Camera
9. Abun recording
10. Microphone
11. Earpiece
12. Biro mai karanta rubutu
13. Smart lenses
14. Smart ring/jewellery
15. Smart buttons
16. Bluetooth devices
17. Key holders
18. ATM Cards
19. Abin goge rubutu.

Sai a kiyaye, kada aje da wannan abubuwa.

A sanarda yara masu shirin rubutawa.

#Abu Abdirrahman Kaltungo
#CEO Arewagist.com.ng
[email protected]
21st January, 2019

Leave a Reply

Your email address will not be published.