[[JAMB 2019]] JAMB Sun sanarda ranar da za’a printing UTME Exan slip.

JAMB Sun sanarda ranar da za’a printing UTME Exan slip.

Ana sanarda duk wanda yayi regista na JAMB, cewa an bada ranar printing exam slip.

Za’a printing exam slip dinne a ranar 2nd March 2019,wato sati biyu kafin rubuta jarabawar JAMB din.

Printin JAMB exam slip din shine zai bawa dalibi damar sanin Ranar jarabawar, da lokacin jarabawar da kuma inda zai rubuta wannan jarabawar, dama wasu muhimman abubuwa dake tattare da wannan jarabawar.

Sai a sanarda yara masu rubutu wannan jarabawar su zauna da shirin printing Exam slip.

Leave a Reply

Your email address will not be published.