[[KARANTA]] RESULTS 12 DA INEC TA FITAR A SAFIYAN YAU.

1. Campaign team na Buhari sunce Atiku na shirin shiga kotu domin tsaida sanarwan sakamakon zabe.

2. Dogara ya sake komawa kan kujerar sa na Reps karo na 4.

3. Atiku ya kasa Buhari a kananan hukumomin Imo,  13 cikin 16

4. Stella Oduah ta lashe kujerar sanata na Anambra North

5. Ifeanyi Ubah ya lashe kujerar Anambra South

6. Buhari ya lashe jahar Osun

7. Bayan kawo kuri’un kananan hukumomi 11 a Kaduna, Buhari ne ke kan gaba

8. Sakamakon jahar Osun
APC 347,674
PDP 337,377

9. Mataimakin Gwamnar Jigawa Ibrahim Hassan ya lashe kujerar sanata na Jigawa North east

10. Dino Melaye ya sake lashe kujerar sanata na Kogi west.

11. INEC ta sanar cewa Bamidele Salam shine ya lashe kujerar Reps na Ede federal constituency

12. Gwamnan Ogun ya lashe kujerar Sanata na yankin Ogun central.

Leave a Reply

Your email address will not be published.