[[Ka karanta]] Sunayen tsofin senators da suka koma kujerarsu basu kai 20 ba.

Tsoffin senators wadanda zasu sake komawa kujerar sanata kila ba zasu wuce ashirin (20) ba.

Daga cikin wadanda sun riga sun ci zaben su, wato sun koma sune:
1- Senator Ahmad Ibrahim Lawan, Yobe
2- Senator Muhammad Ali Ndume, Borno
3- senator Abubakar Kyari, Borno
4- Senator Kabiru Gaya, Kano
5- Senator Barau Jibrin, Kano
6- Senator Aliyu Wamako, Sokoto
7- Senator Adamu Abdullahi, Nasarawa
8- Senator Omo Agege, Delta
9- Senator Remi  Tinubu, Lagos
10- Senator Dino Melaye, Kogi
11- Senator Danjuma Goje, Gombe
12- Senator Bala Na’allah, Kebbi
13- senator Stella Odua
14-
.
Idan kasan tsohon sanata da ya sake komawa kujerarsa, ka sanar mana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.