Labari Da Dumi Dumi daga Jihar Kano Karamar Hukumar Nasarawa

Labari Da Dumi Dumi daga Jihar Kano Karamar Hukumar Nasarawa
Yanzu Yanzu Kwamishinan Kananan Hukumomi Murtala Sule Garo Kenan A Dakin Tattara Sakamakon Karamar Hukumar Nasarawa Ka Dubi Yadda Ake Damben Tsiya Dasu Da Farko Dai Sunje Tare Da Mataimakin Gwamna Nasiru Gawuna suka Dunga Harbe Harbe…
Ta Karfi Suka Kutsa Dakin Tattara Sakamakon Zaben Sunaso Sai Sun Kwace Sakamakon Zaben Karamar Hukumar ta Nasarawa Kasancewar Sun Fadi Zaben Karamar Hukumar Kuma Itace Ta Larshe A Fadi Sakamakon Zaben Na Jihar Ta Kano…
Daga Karahe Dai Murtala Sule Garo Yan Sanda Sunyi Ram Dashi….
Daga M Inuwa MH

Leave a Reply

Your email address will not be published.