[[Ka karanta]] Adadin wuraren zabe da aka Soke a fadin jihar Kano wadanda za’a sake gudanar da sabon zaben gwamna anan gaba kadan

Adadin wuraren zabe  da aka Soke a fadin jihar Kano wadanda za’a sake gudanar da sabon zaben gwamna anan gaba kadan

Daga Aminu A. Mohd

(1) Bichi

Za’a sake a  wurin zabe 1 saboda aringizon kuri’u .
.
(2) Dawakin Kudu

Za’a sake a wurin zabe  1 saboda samun rikici .
.
(3) Doguwa

Za’a sake a wuraren zabe  8 saboda samun rikici da batun Card reader da aringizon kuri’u da kuma yin zabe fiye da sau 1
.
(4 ) Gabasawa

Za’a sake a wuraren zabe  5 saboda rikici da aringizon kuri’u da batun Card reader
.
(5) Gezawa

Za’a sake a wurin zabe  1 saboda aringizon kuriu
.
6) Sumaila

Za’a sake a wuraren zabe 3 saboda aringizon kuri’u
.
7) Warawa

Za’a sake a  wuraren zabe 3 saboda aringizon kuri’u
.
8. Kiru

Za’a sake a wurin zabe  1 saboda batun Card reader
.
9) Rimin Gado

Za’a sake a wuraren zabe  8 saboda aringizon kuri’u
.
10) Wudil

Za’a sake a wuraren zabe  3 saboda rikici da aringizon kuri’u polling units due violence and
.
11) Tudun Wada

Za’a sake a wuraren zabe  4 saboda rikicin zabe
.
12) Minjibir

Za’a sake a wuraren zabe  10 saboda aringizon kuri’u da yin zabe fiye da sau 1
.
13) Rogo

Za’a sake a wuraren zabe  4 saboda rikici da aringizon kuri’u
.
14) Kura

Za’a sake a wurin zabe 1 saboda aringizon kuri’u
.
15) Takai

Za’a sake a wuraren zabe  4 saboda aringizon kuri’u 
.
16) Kano Municipal

Za’a sake a wuraren zabe  2 saboda aringizon kuri’u dayin zabe fiye da sau daya 

17) Nassarawa da Dala

Zuwa yanzu ana cigaba da bincike don samo  adadin Mazabun da za’a sake zaben  a Nassarawa da Dala da kuma abin da yasa za’a sake zaben .

Daga www.arewagist.com.ng , zaku iya ziyarta domin samun sahihan labaru

Leave a Reply

Your email address will not be published.