[[Karanta]] Sakamakon zaben Gwamna na jahar Taraba

Sakamakon zaben Gwamna na Taraba

an kammala zaben Gwamna a jahar Taraba, kowane dan takara ga abinda ya samu

1. APC
Alhaji Sani Abubakar Danladi
362,735

2. PDP
Arc. Darius Dickson Ishaku
520,433

3. UDP
Sen. Aisha Jummai Alhassan
16,289

Yawan kuri’un Taraba 1,777,105
Wadanda aka tantance 931,539
Kuri’un da aka jefa 925,320
Kuri’un da aka jefa daidai 909,716
Wadanda ba’a jefa daidai ba 15,604

Wanda yayi nasara shine Ishaku, dama shine Gwamna mai ci.

Yayi nasara ne da tazaran 157,698

Wanda ya gabatar da wannan sakamakon shinr Prof. Shehu Adamu,  saboda haka ya tabbatar da Ishaku a matsayin Gwamnan Taraba.

Daga www.arewagist.com.ng , zaku iya bibiyarmu domin samun sauran sakamakon jahaohi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.