[[Audio]] Wakar Hasbunallahu da manyan mawakan Kano suka yi, Aminu Ala, Naziru M Ahmad, Tijjani Gandu, Sani Danja dss.

Wakar Hasbunallahu da manyan mawakan Kano suka yi, Aminu Ala, Naziru M Ahmad,  Tijjani Gandu,  Sani Danja dss.

Domin sauke wannan wakar ko sauraro, shiga nan https://drive.google.com/file/d/1g-22nJUB2UaF8RDkpz1yOnPW59T5PIA6/view?usp=drivesdk
Anyi wannan wakar ne na Hasbunallahu biyo bayan zaben Gwamna da akayi a Kano.

Sunyi wannan waka ne domin nuna goyon bayan Abba Kabir Yusuf dan takarar Gwamna na Jam’iyyar PDP.

MUNA ROKON ALLAH ya tabbatarwa Abba Gida Gida nasaran wannan zabenda za’a sake. Amin

Ga wakar anan https://drive.google.com/file/d/1g-22nJUB2UaF8RDkpz1yOnPW59T5PIA6/view?usp=drivesdk

Daga arewagist.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.