[[Ka nema]] Makarantar Informatics na Kazaure, Jigawa suna neman dalibai

Institute of Information Technology Kazaure (Informatics) 
Suna sanar da jama’a cewa zasu gabatar da interview ga sabbin dalibai wadanda ke sha’awar karatu daga cikin wadannan programs:
1. Certificate in Proficiency in English
2. Certificate in Foundation Skills
3. International Diploma in Information Technology 
4. International Diploma in Network and Computer Technology 
Za’a fara wannan interview ne daga ran Tuesday 26th March to 9th April 2019.
Ga duk mai buqata sai ya ziyarci www.jsiit.edu.ng domin cike form, sanna sai a sauke(downloading) form da aka cike domin interview din. 
Aka buqatar kowa ya taho da asalin takardunshi da kuma photocopy. 
Domin neman karin bayani a kira 08036318744
Daga shafin arewagist.com.ng
18th March, 2019

Leave a Reply

Your email address will not be published.