Sakamakon Jahar Kano wanda aka tattara zuwa yanzu
Da Dumi-Duminsa
#SakamakonZabenKano
7:40pm
Situation Room
Daga dakin tattara sakamakon zaben gwamna a daidai Wannan lokaci 7:40 na yamma mun tattara sakamakon akwatuna a cikin Da ake sake zabe inda Sakamakon ya kasance kamar haka:-
Abinda yake kafin wannan zabe
PDP =1,0143,43
APC= 987,829
PDP na gaba da ratar kuri’u 26,514
Sakamakon yau-
A cikin tashoshin zabe 208 da aka sake zabe yanzu mun tattara sakamakon akwatuna 102 muna jiran 106 a cikin wannan 102 :-
APC Gov Abdullahi Umar Ganduje:- 38,208
PDP Abba Kabir Yusif:- 3,978
A yanzu Gwamna Ganduje ya biya bashin kuri’un da Abba ya wuce shi da su har ya zarta shi Abba k yusif da kuri’u 7,716
Ganduje:-1,026,037
Abba :- 1,018,321
Muna kan cigaba da tattaro sakamakon sauran akwatuna.