[[Ka nema]] Nigerian Military School NDA suna neman dalibai.

Nigerian Military School suna neman dalibai. 
Makarantar soja dake Zaria suna neman dalibar na JSS1 domin fara karatu na kalandar 2019/2020.
Za’a rufe wannan damar ne a ran 11th May, 2019 na misalin karfe 11:59pm.
Abubuwanda ake buqata dalibi ya mallaka sune:
1. Dole ya kasance namiji ne
2. Dole ya kasance taro yakai shekaru 12, sannan kada ya wuce shekaru 14 zuwa watar tara da cike form din. 
3. Dole ya kasance yaro ya kammala makarantar primary 
4. Dole yaro ya kasance yanada cikakken lafiya. 
5. Dole ya kasance yaro yanada kyawawan halaye. 
6. Dole yaro ya cike wannan form din onlibe ta wannan shafin
7. Dole ne dalibi yayi jarabawar shiga wannan makarantar a lokacinda aka tanada da kuma wurinda ya zaba a lokacin cike form din. 
8. Ana buqatar kowanne yaro yazo da photocard da ya printing lokacin registration. 
A LURA!!! 
Wannan damar ta kowane yaro ne ba lallai sa yayan sojoji ba. 
Sannanwannan makaranta bata karban sha

Leave a Reply

Your email address will not be published.