University Of Ibadan Zata karrama Malamin da yayi Shekara Hamsin yana koyar da ilimin Manya a Arewa

University Of Ibadan Zata karrama Malamin da yayi Shekara Hamsin yana koyar da ilimin Manya a Arewa
 Alh. Garba Baban Ladi Satatatima, (Barden Madakin Kano) Yasamu Kyakkyawan Yabo da Jinjina daga Jami’ar ta Ibadan a Wata Takadda Dasuka Aiko Masa, Alh. Garba Baban Ladi Satatatima, Shine Mutumin Dayayi Shekara 50 yana koyar da ilimin Manya a Fadin Jihar Kano, Jami’ar ta Gayyace Shi Domin karrama Shi,  da Lambar Girmamawa.
Alh. Garba Baban Ladi Yadauki Tsawon Lokaci Yana koyar ilimin Manya a Makarantar  Shahuci, Alh. Garba Baban Ladi kuma Shine Wanda Yake Gudanar da wani Program Na Maza Gumbar Dutse a Gidan Radio Rahma dake Kano.
Kungiyar Asof. Tana Jinjina Masa Tare da Girmama Uba ga Al’ummar Jihar kano da Arewa baki Daya Akan Bawa ilimi gagarumar Gudunmawa, Wato Alh. Garba Baban Ladi Satatatima (Barden Madakin Kano)

Leave a Reply

Your email address will not be published.