[[JAMB 2019]] Yaushe Sakamakon Jarrabawar JAMB Zai Fito?

@ASOF. Quality Assurance! 
Yaushe  Sakamakon Jarrabawar JAMB Zai Fito? 
Wannan itace Tambayar Da kwamitin Asof. Yayi Ta Cin Karo da ita, Tun bayan Fara Rubuta Jarrabawar JAMB din.
 Tabbas Duk Wanda Ya Rubuta Jarrabawar sa, Bashida Wani Buri Daya Wuce Ganin Sakamakon Sa, Na Jarrabawar, Domin kuwa Sakamakon ne Zai Nuna Makomar sa.
 Dalibai Dayawa Sunyi ta Mai Mai Ta Mana Wannan Tambayar. 
JAMB RESULTS:
Sakamakon Jarrabawar JAMB Bisa Al’ada yana Fitowa bayan Awa Ashirin da Hudu (24hours) Amma a Shekarar Data Gabata Hukumar JAMB tayi Jinkirin Bayyana Sakamakon, Domin sai da ta Duba Duka Jarrabawar a CCTV, Domin Tan-Tancewa Dakuma Nazari Akai, tare da Kawar da Malpractice Examination, Wanda tayi zargin Anayi a wasu Wajajen.
Tabbas  Amfani da CCTV Cameras din da JAMB Tafito Dashi Shine Yake Kawo Jinkirin Fitowar Sakamakon Daliban, Amman Duk Dahaka Sakamakon Jarrabawar Baze Dade ba Zai Fito insha Allah. 
Muna Muku Fatan Samun Nasara

Leave a Reply

Your email address will not be published.