[[JAMB 2019]] Nan Bada Jimawa ba Zamusa Sakamakon JAMB a Portal

•>JAMB 2019

•Mun Saki Sakamakon Dalibai Sama da Milyan Daya
-JAMB

•Nan Bada Jimawa ba Zamusa Sakamakon a Portal

Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a da Makarantun Gaba da Sikandire JAMB a jiya ta Bakin Mai Magana da Yawun JAMB, Dr. Fabian Benjamin ta Bayyana Cewa Yazuwa yanzu ta Saki Sakamakon Dalibai Milyan Daya da Dubu Dari Uku, ta Hanyar Amfani da Code din Duba Sakamakon(55019)

Dayake Magana da kafar Yada Labarai ta Nan a Jiya Yace: Suna Mai Bawa Dalibai Hakuri Kan Yan Matsalolin Da’aka Samu Wajen Amfani da Code din Amman Yace Komai Yana Dai Dai ta,

 Dr. Benjamin Yakara da Cewa Sun Yabawa Daliban Sosai Yanda Suka Nuna Jajircewar Su Akan Wajen Duba Sakamakon Nasu.

Ya Bayyana kamfanin Sadarwa Na Mtn a Matsayin Nafarko wanda Akayi Amfani Dashi Wajen Duba Jarrabawowin,

yayin da ya Bayyana Kamfanin Glo a Matsayin Nabiyu, adadin wanda Sukayi Amfani da Kamfanin MTN Sune: 888,598
Yayin da Wanda Sukayi Amfani da Glo kuma
 190,923

Sai Kamfanin Airtel wanda Shine Na Uku a Jerin Kamfanonin Da’aka Yi Amfani Dashi Wajen Duba Jarrabawar adadin Yawan Mutanen da Sukayi Amfani Sune: 104,970 koda Yake Dr. Benjamin yace Ansamu Matsaloli da Layin Amman Anshawo kan Matsalar.

Har ila Yau Dr. Benjamin yace Ayi Watsi da cewar Dalibai Sun kasa Samun Sakamakon Nasu ta Hanyar Amfani da 55019.

Yakuma kara da Cewa Nan bada Dadewa ba Za’a Saki Sakamakon a Portal din JAMB inda kowa Zai iya Zuwa Yayi Printing.

Leave a Reply

Your email address will not be published.