Direct Entry With O’Level Awaiting Result

Arewa Students Orientation Forum.

ASOF. QUALITY ASSURANCE COMMITEE
(2019/2020 ADMISSION)

«»Direct Entry With A’Level Awaiting Result

«» Direct Entry With O’Level Awaiting Result

JAMB/UTME Awaiting Result

Kayi Rajistar D,e Dinka da Awaiting Result Na A’Level Dinka Gashi Kuma Yanzu Anfara Online Screening Har yanzu Result din Bezo Hannun ka ba Ina Mafita?

Wannan Al’amari ne Me Caza kwakwalwa!

Mafi yawa daga Cikin Daliban Dasuka cika awaiting result a Direct Entry Yanzu sun Fara Tunanin Neman Mafita Musamman Wanda Makarantar Dasuke Nema tafara Online Screening, Ya zuwa Yanzu Kwamitin ASOF. Na QUALITY ASSURANCE Ya Dukufa Kan Tattauna Wa Domin Samun Mafita, Daya daga Cikin Matakin da ASOF. Take Dauka Shine Kokarin Tuntubar Makarantun Da abun Yashafa.

Shin Dalibi zai Iya yin Online Screening tare da Awaiting result na A’Level Dinsa?
amsar itace a Lokacin Da Zakayi Online Screening din Ana bukatar Dukkan Takaddun ka Wanda Suka hada O’Level, A’Level Dss.

“Abunda Yasa Bazamu Bude Wannan Kofar ba Bamusan Lokacin da Result din Daliban Zaizo Hannun Su ba Hakan Zai Hana Daliban Dasuke da result samun dama idan Har Lokaci yakure basu Iya kawo Result dinsu ba, wata Babbar Matsalar Ma Daliban basu sani ba Ko sunada Carry Over kokuma Results din Nasu Yayi Low Sosai “
Inji Wakilin Wata Jami’a Yayin Da Muka Tuntube shi Akan Lamarin.

«» D,e With O’Level Awaiting Result: Wannan Ma wata Matsalar ce Datayi kama da Matsalar Farko Abunda ASOF. Zatace Anan duk Dalibin Dayayi Awaiting Result Na A’Level a D.e Dinsa idan WAEC Yayi to Yasa Ran sa a Inuwa Domin WAEC tana gab da Fitowa inda Matsalar take Dalibin Dayake da gyaran Daya cika D.e Kuma yake yin gyaran O’Level Dinsa yanzu wato yskeyin Neco.

«»UTME With Awaiting Result
(‘Yan gata)
Wannan Rukunin Sune Wanda Suka cika Jamb Dinsu da Awaiting Result Yayinda Mafi Yawa daga Cikin Su Yanzu Suke Rubuta Neco da Nbais
Wannan Rukunin Sune Wanda Jamb zata Dagawa kafa Musamman idan Makarantun Dasuke Nema Suna da Lokaci me yawa kafin Fara Daukar Daliban Su, Jamb zata Saurara Har Sai Daliban sun Dora Results Dinsu kafin Tafara Yimusu Admission.

ASOF. 2019
(08088119753)

Leave a Reply

Your email address will not be published.