[[Ka karanta]] Convert Your JAMB/UTME To D,e/Direct Entry.

Arewa Students Orientation Forum.

ASOF. QUALITY ASSURANCE COMMITEE
(2019/2020 ADMISSION)

«» Convert Your JAMB/UTME To D,e/Direct Entry.

Karubututa Jamb a 2019 Sai Dai Kuma baka Samu Adadin Mark din Da kake Bukata ba,

kokuma ka Rubuta Jamb din ne Bayan ka Kammala Diploma ko NCE, Amma Lokacin Result Dinka Na diploma ko College din Bezo Hannun ka ba, Sai Yanzu,

a Yanzu kana da Damar Yin Kaura Daga JAMB/UTME Zuwa Direct Entry Matukar kana da Result Dinka Na A’level a hannu,

Wannan Wata Dama ce da Hukumar Jamb ta bayar a Wannan Shekarar.

ASOF. 2019
(08088119753)

Leave a Reply

Your email address will not be published.