Kaduna state University (KASU) Post UTME Alert!
Post UTME Alert!
@ASOF.
Jami’ar Yan Boko a Garin Yan Boko.(Kasu)
Kaduna State University ta Amince Da Mafi Karancin Maki 170 Ga Dukkan Daliban Dasuka Nemi Makarantar a Zabin Farko (First Choice)
Hukumar Makarantar Kaduna State University (Kasu)
Tabayyana Jadawalin Maki din Kamar Haka:
»Art-170
»Agriculture-170
»Environmental
»Sciences-170
»Management Sciences – 170
»Social Sciences-170
»Science-170
»Medicine – 200
»Pharmaceutical Sciences- 200.
Hukumar Makarantar Ta bayyana Cewa Nan bada Jimawa ba zata bayyana Ranar Fara Rajistar POST UTME Din.
-ASOF 2019
(08088119753)