[[READ]] FEDERAL UNIVERSITY DUTSINMA, KATSINA STATE POST UTME ALERT!

POST UTME ALERT!
@ASOF.

FEDERAL UNIVERSITY DUTSINMA, KATSINA STATE

Hukumar Gudanarwa Ta Jami’ar Gwamnatin Tarayya Da Ke Katsina(Dutsen Ma) Na Sanar Da Daliban Da Suka Nemi Wannan Jami’ar A Zabinsu Na Farko(First Choice) Kuma Su Kaci Maki 160 Zuwa Sama,

Da Kuma Wadan Da Suka Nemi Makarantar Kai Tsaye

(Direct Entry)
 Cewa Zata Fara Rijistar Jarabawar Post- UTME Ranar Litinin 15th July, Zuwa Ranar Lahadi 4th August,

 2019 Akan Kudi Naira
 2,000.00, Ga Duk Dalibin Da Yayi Wannan Rijista Zaiga Rana Da Kuma Lokacin Da Zai Rubuta Jarabawar Ajikin Slip Dinsa.

By: Abubakar Musa Abdullahi (Alhaji)

-ASOF. 2019
(08088119753)

Leave a Reply

Your email address will not be published.