Takaitaccen tarihin Ousmanu Babuji Gurin

Takairaccen tarihin Ousmanou Babuji Gurin
An haifi Babuji ne a ranar 13th ga watan Maris(March) shekara ta 1994 a cikin garin Gurin a karamar Hukumar Fufore daga fadin jahar Adamawa.

Babuji yayi makarantar Firamare a Central Primary School (CPS)  Gurin, daga nan kuma sai ya halarci Aliyu Mustapha College Yola wanda anan ne yayi secondary nashi.

Bayan nan sai Babuji ya halarci Adamawa State Polytechnic daga cikin jahar Adamawa wanda anan ne ya karanci Statistics wato ilimin qididiga.

Bai tsaya nan ba, yanzu haka Bauji yana cigaba da karatu a jami’ar Fasaha ta kasa wato Modibbo Adama University of Technology Yola, wanda anan ma yake karantar Statistics Education, wato ilimin Qididdiqa tare da education.

Babuji dan wasan kwallon kafa ne, wanda kuma yake marawa club ta Barcelona baya a matsayin club wacce tafi burge shi, bayan nan kuma Babuji yana son karatu sosai.

Wannan kadan kenan daga cikin tarihin Ousmanu Babuji Gurin, ku cigaba da ziyartar wannan babban shafi tamu domin samun kare-kare da zamuyi. Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.