Takaitaccen Tarihin Sadiq Dahiru Goni

Takaitaccen tarihin Sadiq Dahiru Goni
Ai haifi Sadiq ne a ranar 3 ga watan 10 shekara ta 1993, a karamar hukumar Mayo Belwa daga fadin jahar Adamawa.

Sadiq ya halarci makarantar Patricia Group of Schools dake jahar Enugu, bai tsaya nan ba sai ya shiga makarantar Sakandare ta Atiku Abubakar Government Science Secondary school dake karamar hukumar Jada a cikin Jahar Adamawa, bayan nan kuma sai ya tafi jami’ar Modibbo Adama University of Technology Yola (MAUTECH) wacce aka fi sani da FUTY YOLA, acan ne yake karantar Statistics Education.

Sadiq ya kasance yana sha’awar wasan kwallon kafa wanda yake marawa club ta Barcelona baya, ya kuma kasnace mai son Karatu ne matuqa.

Wannan takaitaccen tarihin Sadiq Dahiru Goni kenan, kada ku gajiya domin neman wasu abubuwa masu amfani a wannan shafin.

Zaku iya ajiye mana korafin ku ko yabo a akwatin saqo dake kasa. Mun gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.